Hadin Kan Musulunci

IQNA

IQNA - Za a karrama wasu manyan makaratun kasashen musulmi a wajen taron yada labarai na Larabawa da Musulunci na farko a birnin Fujairah na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3494096    Ranar Watsawa : 2025/10/27

Tehran (IQNA) Majalisar al'ummar musulmi ta duniya (TWMCC) za ta gudanar da wani taron kasa da kasa tare da wakilai daga kasashe fiye da 150 domin tattaunawa kan batun "Hadin kai, damammaki da kalubale".
Lambar Labari: 3487260    Ranar Watsawa : 2022/05/07